Luka 10:39 - Littafi Mai Tsarki39 Tana kuwa da 'yar'uwa mai suna Maryamu, wadda ta zauna a gaban Ubangiji tana sauraron magana tasa. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202039 Tana da ’yar’uwa mai suna Maryamu, wadda ta zauna a gaban Ubangiji tana jin maganarsa. Viz kapitola |