Luka 10:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ke kuma Kafarnahum, ɗaukaka ki sama za a yi? A'a, ƙasƙantar da ke za a yi har Hades. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202015 Ke kuma Kafarnahum, kina tsammani za ki sami ɗaukaka ne? A’a, za a hallaka ki. Viz kapitola |