Luka 1:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ana nan, wata rana Zakariya na kan hidima tasa ta firist, a sa'ad da hidimar ta kewayo kan ƙungiyarsu, Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20208 Wata rana da lokacin aikin firistoci na sashen Zakariya na yin hidima ya kewayo, yana kuma cikin hidimarsa ta firist a gaban Allah, Viz kapitola |