Luka 1:59 - Littafi Mai Tsarki59 Sai ya zamana a rana ta takwas suka zo yi wa ɗan yaron kaciya. A dā za su sa masa sunan ubansa, Zakariya, Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202059 A rana ta takwas, sai suka zo don a yi wa yaron kaciya, dā za su sa masa sunan mahaifinsa Zakariya ne, Viz kapitola |