Ƙidaya 9:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sai Ubangiji ya yi wa Musa magana a jejin Sinai a watan farko na shekara ta biyu bayan fitarsu daga ƙasar Masar, ya ce, Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20201 Ubangiji ya yi magana da Musa a Hamadar Sinai, a watan farko na shekara ta biyu bayan fitarsu daga ƙasar Masar. Ya ce, Viz kapitola |