Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 8:22 - Littafi Mai Tsarki

22 Bayan haka Lawiyawa suka shiga alfarwa ta sujada don su yi aiki a gaban Haruna da 'ya'yansa maza, kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa a kan Lawiyawa, haka kuwa suka yi musu.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

22 Bayan haka, sai Lawiyawa suka zo don su yi aikinsu a Tentin Sujada, a ƙarƙashin Haruna da ’ya’yansa. Suka yi da Lawiyawa kamar dai yadda Ubangiji ya umarci Musa.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 8:22

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy