Ƙidaya 7:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ubangiji kuma ya ce wa Musa, “Bari shugabannin su kawo hadayunsa domin keɓewar bagade, har kwana sha biyu, kowa a ranarsa.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202011 Gama Ubangiji ya riga ya gaya wa Musa cewa, “Kowace rana, shugaba guda zai kawo hadayarsa saboda keɓewar bagade.” Viz kapitola |