Ƙidaya 6:23 - Littafi Mai Tsarki23 ya faɗa wa Haruna da 'ya'yansa maza, su sa wa Isra'ilawa albarka haka, su ce musu: Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202023 “Gaya wa Haruna da ’ya’yansa, ‘Ga yadda za ku albarkaci Isra’ilawa. Za ku ce musu, Viz kapitola |