Ƙidaya 5:29 - Littafi Mai Tsarki29 Wannan ita ce dokar kishi idan mutum yana shayin matarsa, wai wani yana kwana da ita. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202029 “ ‘Wannan dai, ita ce dokar kishi sa’ad da mace ta kauce, ta kuma ƙazantar da kanta yayinda take aure da mijinta, Viz kapitola |