Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 35:33 - Littafi Mai Tsarki

33 Saboda haka kada ku ƙazantar da ƙasar da kuke zaune a ciki, gama jini yakan ƙazantar da ƙasa. Ba wata kafara da za a yi don ƙasar da aka zubar da jini a cikinta, sai dai da jinin wanda ya zubar da jinin.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

33 “ ‘Kada ku ƙazantar da ƙasar da kuke zama a ciki. Zub da jini yakan ƙazantar da ƙasa, ba a kuma iya yin kafara saboda wannan ƙasa da aka zub da jini, sai dai ta wurin jinin mutumin da ya zub da jinin.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 35:33

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy