Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 34:11 - Littafi Mai Tsarki

11 Sa'an nan za ta gangara daga Shefam zuwa Ribla wajen gabashin Ayin. Za ta kuma gangara har ta kai Tekun Galili a wajen gabas.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Iyakar za tă gangara daga Shefam zuwa Ribla a gefen gabashin Ayin, sa’an nan tă ci gaba a gangaren gabashin Tekun Kinneret.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 34:11

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy