Ƙidaya 33:47 - Littafi Mai Tsarki47 Da suka tashi daga Almon-diblatayim, suka sauka a duwatsun Abarim a gaban Nebo. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202047 Suka tashi daga Almon Dibilatayim, suka yi sansani a duwatsun Abarim, kusa da Nebo. Viz kapitola |