Ƙidaya 33:14 - Littafi Mai Tsarki14 Suka tashi daga Alush suka sauka a Refidim inda mutane suka rasa ruwan sha. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202014 Suka tashi daga Alush, suka yi sansani a Refidim, inda babu ruwan da mutane za su sha. Viz kapitola |