Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 31:8 - Littafi Mai Tsarki

8 Suka kashe har da sarakuna biyar na Madayanawa, da Ewi, da Rekem, da Zur, da Hur, da Reba. Suka kuma kashe Bal'amu ɗan Beyor.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

8 A cikin waɗanda aka kashe kuwa akwai Ewi, Rekem, Zur, Hur da Reba; sarakuna biyar na Mediyawa. Suka kuma kashe Bala’am ɗan Beyor da takobi.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 31:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy