Ƙidaya 31:36 - Littafi Mai Tsarki36 Kashin da aka ba sojoji waɗanda suka tafi yaƙi ne nan, tumaki dubu ɗari uku da talatin da bakwai da ɗari biyar (337,500). Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202036 Kashin da aka ba sojoji waɗanda suka tafi yaƙi shi ne, tumaki 337,500, Viz kapitola |