Ƙidaya 31:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sai Musa da Ele'azara firist, da shugabannin taron jama'ar Isra'ila suka fita zango su tarye su. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202013 Musa, da Eleyazar firist da dukan shugabannin jama’a, suka fito suka tarye su a bayan sansani. Viz kapitola |