Ƙidaya 30:9 - Littafi Mai Tsarki9 Mace wadda mijinta ya rasu ko sakakkiya, dole ta cika wa'adin da ta yi, da kowane alkawari, za su tabbata. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20209 “Duk wani alkawari ko rantsuwar da gwauruwa, ko macen da aurenta ya mutu, ta yi, zai tabbata a kanta. Viz kapitola |