Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 30:4 - Littafi Mai Tsarki

4 idan mahaifinta ya ji wa'adinta da rantsuwarta wadda ta ɗaure kanta da su, bai ce mata kome ba, to, sai wa'adinta da rantsuwarta su tabbata.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

4 mahaifinta kuwa ya ji alkawarin da ta yi, bai kuma ce mata kome ba, to, sai alkawarin da ta yi da wa’adinta su tabbata.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 30:4

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy