Ƙidaya 3:9 - Littafi Mai Tsarki9 Abin da Lawiyawa za su yi, shi ne su yi wa Haruna da 'ya'yansa aiki. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20209 Ka ba da Lawiyawa ga Haruna da ’ya’yansa; su ne za su zama Isra’ilawan da za a ba da su ɗungum gare shi. Viz kapitola |