Ƙidaya 3:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sai su yi wa firistoci da dukan jama'a aiki a gaban alfarwa ta sujada. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20207 Za su yi wa Haruna da dukan al’umma aikace-aikace a Tentin Sujada, ta wurin yin aikin tabanakul. Viz kapitola |