Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 3:17 - Littafi Mai Tsarki

17 Waɗannan su ne 'ya'yan Lawi, maza, bisa ga sunayensu, da Gershon, da Kohat, da Merari.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Ga sunayen ’ya’yan Lawi, Gershon, Kohat da Merari.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 3:17

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy