Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 29:34 - Littafi Mai Tsarki

34 Za a kuma miƙa bunsuru guda saboda hadaya don zunubi, duk da hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadayarta ta gāri da hadayarta ta sha.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

34 A haɗa da bunsuru guda a matsayin hadaya don zunubi, ban da hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadayarta ta hatsi da hadayarta ta sha.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 29:34

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy