Ƙidaya 26:35 - Littafi Mai Tsarki35 Waɗannan su ne kabilar Ifraimu bisa ga iyalansu, Shutela, da Beker, da Tahat. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202035 Waɗannan su ne kabilan Efraim bisa ga kabilansu, daga Shutela, kabilar Shutelawa; daga Beker, kabilar Bekerawa; daga Tahan, kabilar Tahanawa. Viz kapitola |