Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 26:34 - Littafi Mai Tsarki

34 Waɗannan su ne iyalan kabilar Manassa. Yawansu ya kai mutum dubu hamsin da biyu da ɗari bakwai (52,700).

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

34 Waɗannan su ne kabilan Manasse, jimillarsu ta kai 52,700.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 26:34

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy