Ƙidaya 26:29 - Littafi Mai Tsarki29 Kabilar Manassa, su ne Makir ɗan Manassa. Makir ya haifi Gileyad wanda ya zama tushen zuriyar Gileyad. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202029 Zuriyar Manasse, daga Makir, kabilar Makiriyawa (Makir shi ne mahaifin Gileyad); daga Gileyad, kabilar Gileyadawa. Viz kapitola |