Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 26:25 - Littafi Mai Tsarki

25 Waɗannan su ne iyalan kabilar Issaka. Yawansu ya kai mutum dubu sittin da huɗu da ɗari uku (64,300).

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

25 Waɗannan su ne kabilan Issakar; jimillarsu ta kai 64,300.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 26:25

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy