Ƙidaya 26:22 - Littafi Mai Tsarki22 Waɗannan su ne iyalan kabilar Yahuza. Yawan mutanensu ya kai dubu saba'in da shida da ɗari biyar (76,500). Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202022 Waɗannan su ne kabilan Yahuda; jimillarsu ta kai 76,500. Viz kapitola |