Ƙidaya 25:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ta haka Isra'ilawa suka shiga bautar gumakan Ba'al na Feyor. Sai Ubangiji ya husata da Isra'ilawa. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20203 Ta haka Isra’ila suka sa kai a bautar gumaka Ba’al-Feyor. Ubangiji kuwa ya husata da su. Viz kapitola |