Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 23:9 - Littafi Mai Tsarki

9 Gama daga kan duwatsu na gan su, Daga bisa kan tuddai na hange su, Jama'a ce wadda take zaune ita kaɗai, Sun sani sun sami albarka fiye da sauran al'ummai.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Daga kan duwatsu na gan su, daga bisa kan tuddai na hange su. Na ga mutane da suke zaune su kaɗai ba sa ɗauki kansu ɗaya da al’ummai ba.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 23:9

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy