Ƙidaya 23:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sai Bal'amu ya ce wa Balak, “Ka gina mini bagadai guda bakwai a nan, ka kawo mini bijimai bakwai da raguna bakwai.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20201 Bala’am ya ce, “Ka gina mini bagadai bakwai a nan, ka shirya mini bijimai bakwai da raguna bakwai.” Viz kapitola |