Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 22:31 - Littafi Mai Tsarki

31 Ubangiji kuwa ya buɗe idanun Bal'amu, ya ga mala'ikan Ubangiji yana tsaye a hanya da takobi zāre a hannunsa. Sai ya sunkuyar da kansa, ya fāɗi rubda ciki.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

31 Sa’an nan Ubangiji ya buɗe idanun Bala’am, ya kuwa ga mala’ikan Ubangiji tsaye a hanya da takobi a zāre. Sai ya sunkuyar da kansa, ya fāɗi rubda ciki.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 22:31

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy