Ƙidaya 22:14 - Littafi Mai Tsarki14 Domin haka dattawan Mowab suka tashi, suka koma wurin Balak, suka ce masa, “Bal'amu bai yarda ya biyo mu ba.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202014 Saboda haka dattawan Mowab suka koma wurin Balak suka ce, “Bala’am ya ƙi yă zo tare da mu.” Viz kapitola |