Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 20:24 - Littafi Mai Tsarki

24 “Haruna ba zai shiga ƙasar da na alkawarta zan ba Isra'ila ba, zai mutu, gama ku biyun nan kuka tayar wa umarnina a Meriba.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

24 “Haruna zai rasu. Ba zai shiga ƙasar da na ba Isra’ilawa ba, domin ku biyu, kun ƙi ku bi umarnina a ruwan Meriba.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 20:24

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy