Ƙidaya 19:6 - Littafi Mai Tsarki6 Firist zai ɗauki itacen al'ul, da ɗaɗɗoya, da mulufi, ya jefa a wutar da take ƙone karsanar. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20206 Firist zai ɗauki itacen al’ul, da hizzob, da jan ulu, yă jefa su a kan karsanar da ake ƙonewa. Viz kapitola |