Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 17:8 - Littafi Mai Tsarki

8 Kashegari Musa ya shiga alfarwar, sai ga shi, sandan Haruna na gidan Lawiyawa ya huda, ya yi toho, ya yi furanni, ya kuma yi 'ya'yan almon nunannu, wato wani irin itace ne mai kama da na yazawa.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Kashegari da Musa ya shiga cikin Tentin Sujada sai ga sandan Haruna na gidan Lawiyawa ya yi toho, ya yi furanni, ya kuma yi ’ya’yan almon.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 17:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy