Ƙidaya 16:33 - Littafi Mai Tsarki33 Haka fa, su da dukan abin da yake nasu suka gangara zuwa lahira da rai. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202033 Suka gangara cikin kabari da rai, tare dukan mallakarsu; ƙasa ta rufe su, suka hallaka, suka rabu da jama’ar. Viz kapitola |