Ƙidaya 15:9 - Littafi Mai Tsarki9 sai a miƙa hadaya ta gari tare da bijimin, humushi uku na garwar gari kwaɓaɓɓe da rabin moɗa na mai. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20209 sai ku kawo hadaya ta gari tare da bijimi, kashi ɗaya bisa uku na gari mai laushi kwaɓaɓɓe da rabin garwan mai. Viz kapitola |