Ƙidaya 15:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ka'ida ɗaya ce umarni kuma ɗaya ne domin su da baƙin da yake baƙunci a cikinsu. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202016 Doka ɗaya da ƙa’ida ɗaya za a yi aiki da ita a kan ku da kuma baƙin da suke zama a cikinku.’ ” Viz kapitola |