Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 14:40 - Littafi Mai Tsarki

40 Suka tashi da sassafe, suka hau kan tudu, suna cewa, “Ga shi, a shirye muke mu tafi wurin da Ubangiji ya ambata, gama mun yi kuskure.”

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

40 Kashegari da sassafe suka haura ta wajen ƙasa mai tudu suka ce, “Mun yi zunubi, za mu tafi inda Ubangiji ya yi alkawari.”

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 14:40

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy