Ƙidaya 14:13 - Littafi Mai Tsarki13 Amma Musa ya ce wa Ubangiji, “Ai, Masarawa za su ji, gama ka fitar da mutanen daga cikinsu da ƙarfin ikonka. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202013 Sai Musa ya ce wa Ubangiji, “Ai, Masarawa za su ji game da wannan! Da ikonka ka fitar da mutanen nan daga cikinsu. Viz kapitola |