Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 11:23 - Littafi Mai Tsarki

23 Sai Ubangiji ya amsa wa Musa, “Ikon Ubangiji ya gaza ne? Yanzu za ka gani ko maganata gaskiya ce, ko ba gaskiya ba ce.”

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

23 Ubangiji ya ce wa Musa, “Akwai abin da ya fi ƙarfina ne? Bari ka gani ko abin da na ce zan yi, zai faru ko babu.”

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 11:23

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy