Ƙidaya 1:52 - Littafi Mai Tsarki52 Sauran Isra'ilawa za su sauka ƙungiya ƙungiya, kowane mutum a ƙungiyarsa a ƙarƙashin tutarsa. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202052 Sauran Isra’ilawa za su zauna ƙungiya-ƙungiya, kowane mutum a ƙungiyarsa daidai bisa ga ƙa’idarsa. Viz kapitola |