Haggai 2:20 - Littafi Mai Tsarki20 Ubangiji kuma ya yi magana da Haggai a rana ta ashirin da huɗu ga watan, ya ce, Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202020 Maganar Ubangiji ta zo wa annabi Haggai sau na biyu a rana ta ashirin da huɗu ga wata cewa, Viz kapitola |