Esta 2:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sa'ad da aka kai Esta wurin sarki Ahasurus a fādarsa a wata na goma, wato watan Tebet, a shekara ta bakwai ta sarautarsa, Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202016 Aka kai Esta wurin Sarki Zerzes a mazaunin sarauta a wata na goma, watan Tebet, a shekara ta bakwai ta mulkinsa. Viz kapitola |