Online Bible

- Reklamy -




Ayuba 9:32 - Littafi Mai Tsarki

32 Da a ce Allah mutum ne, Da sai in mayar masa da magana, Da sai mun je ɗakin shari'a a yanka mana shari'a.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

32 “Shi ba mutum ba ne kamar ni wanda zan iya amsa masa, har da za mu yi faɗa da juna a wurin shari’a.

Viz kapitola kopírovat




Ayuba 9:32

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy