Ayuba 7:7 - Littafi Mai Tsarki7 “Ka tuna, ya Ubangiji, raina iska ne kawai, Farin cikina ya riga ya ƙare. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20207 Ka tuna, ya Allah, raina numfashi ne kawai; idanuna ba za su taɓa sāke ganin farin ciki ba. Viz kapitola |