Ayuba 7:2 - Littafi Mai Tsarki2 Kamar bawa ne wanda yake sa zuciya ga inuwa mai sanyi, Kamar ma'aikaci wanda yake sa zuciya ga lokacin biya. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20202 Kamar yadda bawa yakan jira yamma ta yi, ko kuma kamar yadda wanda aka yi hayarsa yakan jira a biya shi kuɗin aikin da ya yi. Viz kapitola |