19 Ba za ka ko ɗan kawar da kai ba, Don in samu in haɗiye yau?
19 Ba za ka ɗan daina kallo na ba ko ka rabu da ni na ɗan lokaci?