15 Har nakan fi so a rataye ni, Gara in mutu da in rayu a wannan hali.
15 Na gwammace a shaƙe ni in mutu maimakon in kasance cikin wannan jiki.