14 Amma kai kana firgita ni da mafarkai, Kana aiko mini da wahayi da ganegane,
14 duk da haka kana ba ni tsoro da mafarke-mafarke, kana tsorata ni da wahayi.